DiscoverAbokin Fira
Abokin Fira
Claim Ownership

Abokin Fira

Author: Taskar Malam

Subscribed: 2Played: 3
Share

Description

Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yana
keta daji da shi, ko a cikin jirgin sama yana keta sararin samaniya, ko dai wani yanayi makamancin haka. Littafin yana dacewa a karanta shi
63 Episodes
Reverse
Mu tashi tsaye
Mu girmama iyayen mu
Mu iya bakin mu2
050 - Mallakar Miji

050 - Mallakar Miji

2022-11-1702:59

Mallakar miji iyawa ne
Hikimar zama da mutane
Allah sa mu gane
Mu zama mutane masu kula ka tsaftar mu.
Lallai jahilci ba daɗi
Lallai wannan labari akwai abin dariya a cikin sa
032 - Sharri Kare Ne

032 - Sharri Kare Ne

2021-11-1305:05

Duk yadda za ayi, mu guje ma sharri don ko badaɗe ko ba jima, yana biye da mai yin sa kamar kare.
Duniya duk abin da za ka yi, ka tuna gaba.
Idan da zamu laƙanci ɗabi'ar haƙuri, to da lallai mun ci nasara a duk wata himma ko huɓɓasa da zamu yi. Saurara kuji misalin irin ribar da haƙuri ke kawowa.
Kaji wannan labarin Kuwa?
30 - Haɗarin Zina

30 - Haɗarin Zina

2021-03-1503:48

Zina cuta ce mummuna wacce tabon ta ma kawai, abin kyama ne.
Kuji wannan shari'ar don Allaah
028 - Ramin Qarya

028 - Ramin Qarya

2020-10-0301:07

Duk wanda yayi qarya, tabbas akwai ranar qin dillanci
Girman kai ba halin mumini ba ne
026 - Zato Zunubi

026 - Zato Zunubi

2020-02-2302:35

Mu riqa kyautata wa junan mu zato don munana zato ba halin kirki ba ne.
025 - Ramin Mugunta

025 - Ramin Mugunta

2020-02-2302:37

Duk mugu, Allaah baya barin sa. Mu guje wa mugunta da duk wani nau'in zalunci
Ilmi ba ruwan sa da shekaru. Dan hakin da ka raina, shi ke tsone maka ido.
loading
Comments