DiscoverArewa Tech Podcast
Arewa Tech Podcast
Claim Ownership

Arewa Tech Podcast

Author: Ahmad Bala

Subscribed: 1Played: 1
Share

Description

Labarai da tattaunawa domin wayar da kai a kan abubuwan da suka danganci fasahar intanet da yanargizo da wayoyin hannu da kuma sababbin kere-keren kwamfutocin zamani cikin harshen Hausa.
1 Episodes
Reverse
Assalamu alaikum jama'a, a yau muna gabatar maku da shirin Arewa Tech Podcast! Sabon shirin Arewa Tech Podcast zai rika zuwa maku a duk ranar lahadi da karfe goma na safe. Inda za ku rika jin mu dauke da labarai da kuma tattaunawa a kan batutuwan da suka danganci fasaha da kuma kere-keren zamani, kaman abubuwan da suka danganci intanet da yanargizo da wayoyin hannu da kwamfutocin zamani da dai sauran su.  Ni ne naku Ahmad Bala, jagoran ZamaniWeb a tare da Malama Khadija Sulaiman za mu rika gabatar da wannan kayatacccen shiri, wanda za ku iya saurara a bisa dukkanin manhajojin Podcast. Ku kasance tare da mu!
Comments 
loading