Discover
Archives | ArewaBlog NG

3 Episodes
Reverse
Sabuwar wakar hamisu breaker Tare Da Faruk M Inuwa mai suna ” Zumar Soyayya ” wannan ma sabuwace wace sukai ta hutu kenan a tare. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- – Nayo Dan Danon zuma ta soyayya – Ayau dai gani ina kan hanya – Yau waje naki zanzo na shirya – Alkawari mukai yaya […]
The post [Music] Hamisu Breaker Ft Faruk M Inuwa -Zumar Soyayya appeared first on ArewaBlog NG.
Sabuwar wakar Faruk m inuwa tare da Hamisu breaker mai suna ” Maganar So ” wanna itace waka kusan ta hudu wanda mawakan jininsu ya hadu da juna sukeyi tare a wakokin da sukai na baya akwai, Diyar Kanawa, Ukuba, Sannan da wasu masu zuwa. GA KADAN DAGA BAITIN WAKOKIN:- – Na dawo gareki – […]
The post [Music] Faruk M Inuwa Ft Hamisu Breaker -Maganar So appeared first on ArewaBlog NG.
Sabuwar wakar hamisu breaker tare da faruk m inuwa mai suna ” Ukuba” Wasunku nasan sunsan wakar dan tajima a wajan wasu kuma tsohuwace ga dai wakar. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- – Da so yana rike amana ai bazai gujenba – Danna rikeshi hannu biyu yanzu yaimin zanba – Nakasa gane wanene ni akanki […]
The post [Music] Faruk M Inuwa Ft Hamisu Breaker -Ukuba appeared first on ArewaBlog NG.