Discover="Kalmomin Rayuwa","Bishara","Waƙoƙin Linjila" - A Najeriya, Waɗannan Mutanen sun gaskata da Kabilanci ko Musulunci Addinin (Lamba 62 zuwa 99) / "Words of Life","Gospel","Gospel Songs"-In Nigeria, People Believe in Ethnic or Islam Religion (No.62 to 99) =
="Kalmomin Rayuwa","Bishara","Waƙoƙin Linjila" - A Najeriya, Waɗannan Mutanen sun gaskata da Kabilanci ko Musulunci Addinin (Lamba 62 zuwa 99) / "Words of Life","Gospel","Gospel Songs"-In Nigeria, People Believe in Ethnic or Islam Religion (No.62 to 99) =
Claim Ownership

="Kalmomin Rayuwa","Bishara","Waƙoƙin Linjila" - A Najeriya, Waɗannan Mutanen sun gaskata da Kabilanci ko Musulunci Addinin (Lamba 62 zuwa 99) / "Words of Life","Gospel","Gospel Songs"-In Nigeria, People Believe in Ethnic or Islam Religion (No.62 to 99) =

Author: Federal Republic of Nigeria Words of Life 4

Subscribed: 2Played: 5
Share

Description

====="Kalmomin Rai", "Bishara", "Waƙoƙin Bishara" - Harsunan da ake Magana a Nigeria Inda Kiristoci 'yan tsiraru ne (Lamba 62 zuwa Na 99) =====(Hausa, Fali(Bana), Firan(Izarek), Fyem(Pyam), Fyer(Fer), Galambi(Galambawa), Gana-Gana(Dibo), Gbagyi, Gbari, Gengle, Gera(Gerawa), Geruma(Geremawa), Ghotuo, Glavda, Gourma, Gubi:Gubawa(Shiki), Gude(Cheke), Gudu, Gun, Gun(Seto),  Gupa(Abawa), Guruntum(Mbaaru), Gwak(Jarawa), Gwandara, Gyaazi(Geji), file Gyem(Gyemawa), Chinese(Mandarin), Cantonese, Shanghainese(Wu), Hide:Xedi(Hdi), Horom)   ===== "Words of Life", "Good News", "Gospel Songs" - in Nigeria, These People Have Ethnic or Islam as their Major Religion(No.62 to No.99) =====
197 Episodes
Reverse
[62]. Fali, Bana People - "Invitation to Know Jesus Personally(hausa)".3gp
Hausa(حَوْسَ) - "Jesus:  Lord and Saviour(English)".3gp
Hausa(حَوْسَ) - "Jesus: Teacher and Healer(English)".3gp  // 1KOR 13. - Ƙauna1Ko da zan yi magana da harsunan mutane, har da na mala'iku, amma ya zamana ba ni da ƙauna, na zama ƙararrawa mai yawan ƙara ke nan, ko kuwa kuge mai amo. 2Mat 17.20; 21.21; Mar 11.23 Ko da zan yi annabci, ina kuma fahimtar dukkan asiri, da dukkan ilimi, ko da kuma ina da matuƙar bangaskiya, har yadda zan iya kawar da duwatsu, muddin ba ni da ƙauna, to, ni ba kome ba ne. 3Ko da zan sadaukar da duk abin da na mallaka, in kuma ba da jikina a ƙone, in har ba ni da ƙauna, to, ban amfana da kome ba. 4Ƙauna tana sa haƙuri da kirki. Ƙauna ba ta sa kishi, ba ta yin kumbura. 5Ƙauna ba ta sa ɗaga kai ko rashin kārā, ƙauna ba ta sa sonkai, ba ta jin tsokana, ba ta riƙo. 6Ƙauna ba ta sa yin farin ciki da mugunta, sai dai da gaskiya. 7Ƙauna tana sa daurewa a cikin kowane hali, da bangaskiya a cikin kowane hali, haka kuma sa zuciya a cikin kowane hali, da jimiri a cikin kowane hali.8Ƙauna ba ta ƙarewa har abada. Annabci zai shuɗe, harsuna za su ɓace, ilimi kuma zai shafe. 9Ai, hakika iliminmu ba cikakke ba ne, annabcinmu kuma ba cikakke ba ne. 10Sa'ad da kuwa cikakken ya zo, sai ɗan kiman nan yă shuɗe. 11Sa'ad da nake yaro, nakan yi magana irin ta ƙuruciya, nakan yi tunani irin na ƙuruciya, nakan ba da hujjojina irin na ƙuruciya. Da na isa mutum kuwa, sai na bar halin ƙuruciya. 12Gama yanzu kamar a madubi muke gani duhu duhu, a ranar nan kuwa za mu gani ido da ido. A yanzu sanina sama sama ne, a ranar nan kuwa zan fahimta sosai, kamar yadda aka fahimce ni sosai. 13To, a yanzu abubuwan nan uku sun tabbata, bangaskiya, da bege, da kuma ƙauna, amma duk mafi girma a cikinsu ita ce ƙauna.
Fali, Bana Language - "Noah(English)".mp3
Fali, Bana Language - "Words of Life(English)".3gp
Fali, Vimtim Language - "The Two Roads(English)".mp3
Fali, Vimtim - "Good News and Gospel Songs(English)".3gp
Fali, Vimtim Language - "Words of Life(English)".3gp
[63]. Firan(Kwakwi) Language - "Freedom from Fear(English)".mp3
Firan, Izarek Language - "Hardships(English)"3gp
Firan, Izarek Language - "Words of Life(English)".3gp
[64]. Fyem(Pyam)People - "Invitation to Know Jesus Personally(Hausa)".3gp
Fyem(Pyam) Language - "Words of Life(English)".3gp
Fyam(Gam) Language  - "The New Man".mp3
Fyem(Gam)  Language - "Words of Life(English)".3gp
[65]. Fyer(Fer) Language - "The Two Roads(English)".mp3
Fyer(Fer) Language - "Good News(English)".3gp
Fyer(Fer) Language -" Words of Life(English)".3gp
[66]. Galambawa(Galambi) - "The House on the Rock(English)".mp3
Galambawa(Galambi) - "Words of Life(English)".3gp
loading
Comments