Bayani kan cutar karkarwar jiki da a turance ake kira da Parkinson
Update: 2025-08-02
Description
Shirin Tambaya Da Amsa ya amsa wasu daga cikin tambayoyinku, ciki harda bayanai kan cutar nan ta karkarwa wacce a turance ake kira Parkinson, haka nan shirin ya kuma amsa tambaya dangane da abinda yake sanyawa jira-jirai yawan shaƙuwa da kuma irin illar da ke musu.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nasiru Sani.............
Comments
In Channel



