DiscoverMu Zagaya DuniyaDillalan mai a Najeriya sun nemi tallafin naira tiriliyan 1 daga matatar Ɗangote
Dillalan mai a Najeriya sun nemi tallafin naira tiriliyan 1 daga matatar Ɗangote

Dillalan mai a Najeriya sun nemi tallafin naira tiriliyan 1 daga matatar Ɗangote

Update: 2025-09-20
Share

Description

Dillalan man fetur da masu rumbunan ajiyar mai a Najeriya sun buƙaci a riƙa biyan su tallafin sama da naira tiriliyan 1 duk shekara domin kawar da asarar da suka ce su na tafkawa, a Larabar makon jiya ne Ministocin shari’ar  ƙasashen Mali da Burkina Faso da Nijar sun kammala taronsu da suka tattauna kan batutuwan da suka shafi  shari'a da kare Haƙƙin bil'adama, wasu kenan daga cikin manyan labarun makon jiya da Nura Ado Suleiman zai kawo muku a cikin shirin Mu zagaya Duniya..

Latsa alamar sauti don sauraron shirin..........

Comments 
In Channel
loading
00:00
00:00
x

0.5x

0.8x

1.0x

1.25x

1.5x

2.0x

3.0x

Sleep Timer

Off

End of Episode

5 Minutes

10 Minutes

15 Minutes

30 Minutes

45 Minutes

60 Minutes

120 Minutes

Dillalan mai a Najeriya sun nemi tallafin naira tiriliyan 1 daga matatar Ɗangote

Dillalan mai a Najeriya sun nemi tallafin naira tiriliyan 1 daga matatar Ɗangote

RFI Hausa