Waɗanne dalilai ne ke hana ɗan Adam samu isasshen barci cikin dare
Update: 2025-05-31
Description
A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan wasu dalilai dake haifar da rashin samun isasshen barci a cikin dare.
Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Micheal Kuduson, don jin sauran tambayoyin da kwararru suka amsa a wannan mako.
Comments
In Channel



