#hausa #podcast #interview Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a: hausaadp@gmail.com
A KARO NA FARKO A KAFOFIN YADA LABARAI, LABARIN MALAMIN DA AKA TSARE A GIDAN YARI NA TSAWON SHEKARA 3 A KAN TUHUMAR BOKO HARAM, KUMA ZA KU JI ABINDA YA FARU DAGA BAKIN SA.
TATTAUNAWA A KAN AIKIN AGENT MATSALOLINSA DA HANYOYIN MAGANCE SU, DA KUMA ALAKAR AGENT DA HUKUMAR JIN DADIN ALHAZAI TA NAJERIYA (NAHCON), TARE DA SHUGABAN KAMFANIN MAIKAHO TRAVEL AGENT, KANO.
SHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU
SHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU
WANNAN TATTANAWA ITACE IRINTA TA FARKO A SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST DA KOWANE ZAI SAMU BANGAREN DA YA DACE DA SHI A FANNI DABAN-DABAN NA RAYUWA, IYAYE MATA DA MAZA (TARBIYYA), MALLAMAN ADDINI, MALAMAN ISLAMIYYA, DALIBAN ILIMI, ‘YAN BOKO, MATASA, DA KUMA KUNGIYOYIN ADDINI (IZALA), BABBAN BAKON YA SHAHARA WAJAN BADA LAKANIN ADDU’A KO ME YASA YAKE YAWAN YIN HAKA? BABBAN BAKONMU SHI NE: SHEIKH UTHMAN ABUBAKAR ABUL-HUSNAIN, MALAMAIN ADDNIN A KADUNA NAJERIYA, TARE DA MAI GABATARWA: DR. SANI MOUSSA MAGAWATA. #podcast #hausa #kaduna #izala BATUTUWAN SHIRIN:- 00:00 BUDE SHIRIN 01:56 GABATARWA 06:09 WANE NE MALAM SANI A MAJALINSIN MALAM? 27:45 A INA MALAM YA FARA KARATU, A INA YA TASO, ALAKARSA DA IYAYENSA? 01:06:21 BOKO DA KARATUN ADDINI 01:10:58 ZUWANA JAMI’AR AZHAR DA MAHAIFINA 01:20:48 MALAMAIN ADDINI BAYAN BOKO MAI ZURFI 01:23:09 ABIN DA YASA BAN DAMU DA KWALIN SHAHADA BA TA KARTUN ADDNI 01:26:24 FANNIN DA NAFI SO DA KWAREWA A ILIMIN ADDINI 01:30:00 MALAMAINA NA ZAURE DA NA YI KARATU SOSAI A WAJAN SU 01:36:17 MALAMAINA NA ZAURE DA NA TASIRANTU DA SU, WANE NE MALAM ALGARKAWI? 01:48:46 LITTAFIN DA NAFI SHAKUWA DA SHI 01:53:14 TUSHEN GINA INGANTACCIYAR TARBIYYA 02:02:38 MANHAJINA NA KOYARWA DA NA DA’AWA 02:06:56 SHAWARA GA KUNGIYOYI MASU FITA WA’AZIN KASA A GARURUWA 02:13:10 LITATAFAN DA MUKA SAUKE 02:15:55 WANE NE MAGAJIN MALAM A KARANTARWA? 02:24:51 KARANTARWA DA YI A AIKACE (ATTATBEEK) 02:27:23 USLUBIN BADA LABARAI A KARANTARWATA 02:35:03 ABIN DA YASA NAKE BADA LAKANIN ADDU’A 02:42:46 AYUKKAN DA MUKE YI A CIBIYARMU BAYAN KARANTARWA 02:44:37 TAMBAYAR DA TA GIRGIZANI 02:46:38 ALAKAR MALAMAI DA AL’UMMA 02:51:46 RUFE SHIRIN
SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA "TARE DA DR. MUHAMMAD TUKUR ADAM AL-MANAR", KU BIYO MU DON JI DA GANIN TATTAUNAWAR DA MUKA YI DA BABBAN BAKON NAMU A BANGARORI DABAN-DABAN NA RAYUWA KAMAR HAKA:- - ALAKAR KIWO DA JAGORANCIN MUTANE. - MATSALAR MANOMA DA MAKIYAYA. - HIJIRAR MALAMAI ZUWA WASU JAHOHIN DAGA JAHOHINSU NA ASALI. - ALAKAR SHI DA TSOHON GWAMNAN JIHAR KADUNA MALAM NASIRU EL-RUFA'I. - ALAKARSA DA KUNGIYAR IZALA TA JOS, ME YASA YA BAR GUNGIYAR DUK DA ITA TA RENE SHI? - MATSALAR AL-UMMA DA MASU JAGORANCI NA SIYASA. - MANHAJINSA NA KOYARWA DA KUMA DA'AWA. - AL-UMMA DA MALAMAI SUWAYE MASU LAIFI? - CIBIYAR AL-MANAR DA TASIRINTA A CIKIN JIHAR KADUNA…DS #podcast #hausa #kaduna #izala BUTUTUWAN SHIRIN: 00:00 BUDE SHIRIN 01:50 GABATARWA 04:31 YANAYIN ZAFI DA SANYI DA DAMANA, TASIRINSU A KARANTAWAR DA DA’AWA 10:30 KIWON DABBOBI, YA KARA MIN IYA JAGORANCIN MUTANE 38:00 ALAKAR MANOMI DA MAKIYAYI 48:20 HJIRAR MALAMAI DAGA JIHOHINSU ZUWA WASU JIHOHI, AMFANINSA DA ILLARSA 52:13 DALILIN DA YASA NA BAR IZALAR JOS... 01:05:01 A HAKA NAJE JAMI’AR MADINA DAGA JOS, DA KUMA RAYUWATA A MADINA 01:25:26 ASALIN SUNAN CIBIYAR AL-MANAR DA TARHIN KAFATA DA KUMA AYYUKANTA A KADUNA 01:30:27 TSARIN DA NA DAUKO NA GAYYATAR MALAMAI DUK WATA A CIBIYAR AL-MANAR 01:35:06 ALAKATA DA TSOHON GWAMAN MALAM EL’RUFA’I 01:38:25 ABINDA MINBIRI YAKE NUFI A WAJENA 01:39:27 ALAKAR MUTANE DA MALAMAI SUWAYE MASU LAIFI? 01:43:35 SHIN MALAM YANADA RUBUCE-RUBUCE 01:44:05 NASIHA ZUWA GA DALIBAN ILIMI 01:45:18 NASIHA ZUWA GA IYAYE 01:45:45 NASIHA ZUWA GA MAHUKUNTA ‘YAN SIYASA 01:46:34 RUFE SHIRIN
SHIRIN NA SAMMAN YA TATTAUNA IRIN WAINAR DA AKE TOYAWA A BAYAN FAGEN SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST, DA AMSA WASU DAGA CIKIN TAMBAYOYIN MASU KALLO A DANDALINMU NA YOUTUBE.#podcast #hausa #africa BATUTUWAN SHIRIN: 00:00 BUDE SHIRIN 01:08 MANUFAR SHIRIN RUMFAR AFRIKA 07:36 YADDA AKE SHIRYA SHI, DA KUMA ZABEN BAKIN SHIRIN 08:50 TSARIN GUDANAR DA TATTAUNAWA DA BAKI A CIKIN SHIRIN12:24 YADDA AKE SAMUN BAKI 14:32 ME YASA KAKE TAMBAYOYIN KEKE-DA-KEKE?16:24 BANBANCIN TATTAUNAWA DA BAKI MALAMAI 17:23 NAU’UKAN TATTAUNAWA DA BAKI 18:48 MALAM MAGAWATA KA RAGE WASA, AMMA SHIRIN YANA KYAU 19:45 DALILIN SAKA RAHA A CIKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA 22:56 SOJOJIN BOYE A CIKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA 24:47 KALUBALEN BAYAN NADAN SHIRIN 28:33 ABUBUWAN DA AKE BUKATA DAGA MASU KALLO KO SAURAREN SHIRIN 32:18 HANYA MAFI SAUKI NA KALLO KO SAURAREN SHIRIN RUMFAR AFRIKA 33:47 FADIN RA’AYINKA BA TARE DA CIN MUTUNCI BA 36:34 MASU CI DA GUMIN RUMFAR AFRIKA A SOCIAL MEDIA 39:29 MUNA MARABA DA SHAWARWARINKU 41:06 TUSHEN PODCAST 43:00 GODIYA GA HUKUMAR AFRICA TV3 43:52 GODIYA TA MUSAMMAN GA BAKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA 45:27 MALAM MAGAWATA YANA GODIYA 49:44 SHIRIN DA YAFI JAN HANKALI 51:06 JERIN BAKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA A ZANGO NA 1 DA NA 2 54:38 SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA DA MANHAJAR SAURAREN SAUTI 56:41 LAMBAR YABON DA RUFE SHIRIN
MUN TATTAUNA BUTUTUWA MASU MAHIMMANCI DA SUKA SHAFI, GWAGWARMAYAR NEMAN ILIMI DA TA RAYUWA, MALAMAN JAMI’AR MADINA JIYA DA YAU, MALAMAN KAFOFIN SADA ZUMUNTA, ILIMI DA TARBIYYA, MU’AMALA DA WANDA KUKA SABA AKIDA KO ADDINI KO MAZAHABA, MALAMAI DA SIYASA DA ‘YAN SIYASA, ‘YAN SIYASA DA JAGORANCI NA GARI, MAFI GIRMAN MATSALOLIN ZAMNATAKEWAR AURE, MATSALAR TSARO A MAHANGAR MALAMAI, MASALLACIN SULTAN BELLO (TARIHINSA, TSARIN GUDANARWA, DA KUMA TASIRINSA A CIKIN AL’UMAR MUSULMI DAMA NAJERIYA DA YAMMACIN AFRIKA. #podcast #arewa #interview #kaduna #islam #hausa BATUTUWAN SHIRIN: 00:00 BUDE SHIRIN 01:40 SHINFIDA 06:06 TAKAITACCEN TARIHIN MALAM DA GWAGWARMAYAR NEMAN ILIMI, DA NA RAYUWA 56:05 TASIRIN JAMI’IAR MUSULUNCI TA MADINA A AL'UMMAR NAJERIYA 01:12:33 ASALIN KAFA MAKARANTAR ALBAYAN A JOS, SAU NAWA AKE KONA TA? 01:25:38 TASIRIN MALAMAN DA SUKA YI JAMI’AR MADINA JIYA DA YAU 01:32:47 MALAMAI DA MALUM-MALUM A SOSHIYAL MEDIYA 01:39:47 MATSALAR TARBIYYA DA ILIMI A KOYARWAR MALAMAI 01:42:25 YAUSHE ZAN YI MU’AMALA DA WANDA MUKA SABA DA SHI A ADDINI DA AKIDA DA MAZAHABA? 01:51:25 A WANE LOKACI NE MUSULMI ZAI YI WA DAN UWANSA MUSULMI INKARI KO RADDI? 02:04:13 YAUSHE MALAMI ZAI YI UZULA (YA KEBE) YA DENA MAGANA A KAN ABIN DA YA SHIFI AL’UMMAR MUSULMI 02:07:08 YAUSHE NE MALAMI ZAI KASANCE MAI FADA A JI A CIKIN AL’UMMA? 02:08:31 MAFI GIRMAN MATSALOLIN AL’UMMA A YAU TA BANGAREN ZAMANTAKEWAR AURE 02:26:10 HANYOYIN MAGNECE MATSALAR AURE BA TARE DA WANI NA 3 YA SHIGO BA 02:32:14 BUKUKUWAN AURENMU DA AL’ADUN TURAWA, DA TASIRINSU GA TARBIYYAR YARA DA AL’UMMA 02:40:17 HANYAR AMFANI DA WAYA DON SAMUN ZAMAN LAFIYA TSAKANIN MA’AURATA 02:45:02 MALAMAI DA SIYASA DA ‘YAN SIYASA 02:58:20 JAN HANKALI GA ‘YAN SIYASA, DON YIN JAGORANCI NA GARI 03:13:50 MATSALAR TSARO A MAHAGAR MALAMAI 03:22:21 MASALLACIN SULTAN BELLO, (TARIHI, TSARIN GUDANARWA DA KUMA TASIRINSA A CIKIN AL’UMAR MUSULMI DAMA NAJERIYA GABADAYA DA KUMA YANKIN YAMMACIN AFRIKA) 04:23:23 RUFE SHIRIN
MU TATTAUNA DA BABBAN BAKON NAMU A KAN BATUTUWA MASU MAHIMMANCI DA SUKA SHAFI SIYASAR MATASA A YAU, DA KUMA HANYOYIN CIGABAN MATASA DON IYA JAGORANCI NA GARI, HAKA MUN TATTAUNA DA BAKON NAMU A KAN KALUBALEN DA YA HADU DA SHI, DA NASARORIN DA YA SAMU A LOKACINDA YA TSAYA TAKARAR GWAMNA A JIHAR KADUNA A 2023, DA KUMA ILLAR SIYASAR UBAN GIDA GA MATASA. ------------------------ BATUTUWAN SHIRIN: 00:00 BUDE SHIRIN 00:02 MUKADDIMA 00:05 TAKAITACCEN TARIHIN BAKON SHIRIN 00:22 INDA NA YI KARATUN ADDINI 00:24 ME YASA MALAMAI BASA MARAWA ‘YAN UWANSU MALAMAI A SIYASA? 00:27 MATSALOLIN DA NA GANI A MA’AIKATUN DA NA RIKE NA GWAMNATI, MU SAMMAN HUKUMAR YAKI DA RASHAWA 00:50 DAMAR DA NA SAMU TA TSAYAWA TAKARAR GWAMANA 00:54 SABANIN DA MUKA SAMU DA MALAM NASIR AL’RUFA’I 01:01:20 ABINDA YA SA MUKA ZABI JAM’IYYAR PRP, 01:02:24 MANUFOFIN YAKIN NEMAN ZABENA 01:10:53 MASU TALLAFI MIN TA BAYAN FAGE 01:15:41 MATASA A YAKIN NEMAN ZABENA 01:20:10 MATSALAR SIYASAR MATASA DA JAGORANCIN AL’UMMA 01:30:38 SHAWARATA GA MASU ZANGA-ZANGA 01:35:25 MATSALAR ‘YAN SIYASA IDAN SUN SAMU MULKI 01:37:54 YAUSHE YA KAMATA MALAMAI SU NUNA WANDA YA KAMATA A ZABA? 01:43:03 ABIN DA YASA NA ZABI MATAIMAKI WANDA BA MUSULMI BA 01:47:55 SIYASAR UBAN GIDA AMFANINTA DA ILLOLINTA GA MATASA 02:06:03 DAN TAKARA DA BUKATUN MASU TALLAFA MASA 02:08:51 GA MANUFA MAI KYAU, AMMA HANYAR SAMUN TA BA TADA KYAU 02:11:03 SHIN MALAMAI ZA SU IYA JAGORANCI JAM’IYYA TA SIYASA? 02:13:33 ABUBUWAN DA NA KARU DA SU A TSAYAWA TA TAKARA 02:19:20 SHEKARA 25 DA KAFA DIMOKARADIYYA A NAJERIYA 02:22:19 MATAKAN MAGANCE MATSALAR TSARO IDAN NA ZAMA GWAMAN 02:28:18 RUFE SHIRIN
"TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI A NOMA" Ku kasance tare da mu a cikin Shirin Rumfar Africa Podcast na wannan makon tare da babban bako matashi masani akan Noma da Kiwo na zamani, mai bada shawara akan harkar Noma ga Ciboyoyin gwamnati da masu zaman kansu da Ɗai-daikun Mutane. Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci akan dukkanin abin da ya shafi Noma da Kiwo, don samun dubaru da shawarwari sai ku biya mu don jin tattaunawarmu tare da bakon namu, DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS).
SHIRIN YA TATTAUNA BATUN RITAYA DAGA AIKI, MAHAMMINCIN SHIRI KAFIN LOKACIN YAZO, LOKACIN DA YA DACE MUTUM YA YI RITAYA, MAHIMMACIN SAN’A GA MA’AIKACI DON RAGE DOGARO DA ALNASHI, SANNAN BAKON YA YI BAYANIN YADDA YA KAMATA RAYUWA TA KASANCE BAYAN RITAYA. BAKON SHIRIN: PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA, MALAMI A JAMI’AR BUKI, KANO NAJERIYA, TARE DA NI NAKU DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI MAI GABATARWA. 00:00 SHINFIDA 01:18 BUDE SHIRIN 05:48 KUDI DA ARZIKI 09:38 ME AKE NUFI DA RITAYA? 13:27 HANYOYIN SAMUN KARIN ALBASHI 15:58 MAFI YAWAN MA’AIKATA DA ABASHI SUKE FARA AIKI 17:12 DUBARUN BUNKASA ALBASHI 21:32 MA’AIKATU MASU ZAMAN KASU DA MA’AIKACI 26:27 MA’AIKATAN GWAMNATI DA KUDIN FENSHO 31:04 DABARUN JUYA ALBASHI DON BUNKASA SHI 37:11 HADA AIKI BIYU GA MA’AIKACI DON RAGE YAWAN CIN BASHI 41:35 MAHIMMANCIN KOYAWA IYALI SANA’A GA MA’AIKACI 42:46 FARGABAR ZUWAN RITAYA GA MA’AIKATA 44:58 SHIN MA’AIKACI A MATSAYIN BAWA YAKE? 48:44 RASHIN ALBASHI MAI KYAU, SHI KE KAWO RASHIN GASKIYA 53:40 BIYAN BASHI KO AMFANI DA ALBASHI TA HANYAR SARRAFA SHI 01:00:47 SHAWAR GA MA’AIKATAN KAMFANI MASU ZAMAN KAN SU 01:06:39 MATSAYIN FENSHO GA MA’AIKICI 01:09:16 MATSAYIN MA’AIKACIN DA YA RASU 01:10:29 KAR KA JIRA KUDIN RITAYA DON FARA KASUWANCI 01:12:05 TSARI MAFI KYAU DON INGANTA RAYUWAR MA’AIKACI 01:15:43 RAYUWA BAYAN RITAYA 01:20:16 MATSALAR RASHIN BAYAR DA KUDIN FENSHO CIKIN LOKACI 01:22:42 BABBAR SHAWAR GA MA’IKATA 01:25:55 RUFE SHIRIN
SHIRIN YA TATTAUNA BATUN SHIRYA FINA-FINAN HAUSA, MATSALAR JAGORANCI, INGANTA AIKI, JARUMAI MASU TAKA RAWA A FINA-FINAI, JARUMAI DA SHIGA SIYASA, INGANCI DA KARFIN TASIRIN LABARI, KARFIN FADA AJI NA HUKAMAR TACE FINA-FINAI HAUSA, SHAWARWARIN JARUMIN GA ABOKAN AIKIN SA, DAMA WASU BATUTUWA DA AKA TATTAUNA A CIKIN SHIRIN, TARE BAKON SHIRIN: ALI RABI’U ALI (DADDY) JARUMI, MAI DAUKAR NAUYI A MASANA’ANTAR SHIRYA FINA-FINAI TA KANNYWOOD, TARE DA NI MAI GABATARWA: DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI.#hausa #podcast #kannywood
"Abin da nayi a Noma, Na samu Kuɗi" Ku kasance tare da mu a cikin Shirin Rumfar Africa Podcast na wannan makon tare da babban bako matashi masani akan Noma da Kiwo na zamani, mai bada shawara akan harkar Noma ga Ciboyoyin gwamnati da masu zaman kansu da Ɗai-daikun Mutane. Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci akan dukkanin abin da ya shafi Noma da Kiwo, don samun dubaru da shawarwari sai ku biya mu don jin tattaunawarmu tare da bakon namu, DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS).
Umm Amena Saadoshi
Ma sha Allah Allah ya saka da alkhairi
Mus'ab Bin Umar
sai dai zamu su ace Mallam ya karasa bayani akan yanda ake noman duya da Dankali etc, a gida
Mus'ab Bin Umar
Allah ya Saka was Mallam da alkairi mun amfana kwarai da gaske
Mus'ab bin umar
Aslm muna wa bakwanmu gudiya da kuma wanna rumfar, Allah ya saka da alkairi
Mus'ab bin umar
Masha Allah malamai da masu hada shirye shiryemuna gudiya sai dai don Allah muna fatan a gayyatu sheikh Abdullahi balalau yayi mana bayani akan tarihin kungiyan izala dakuma tsarinsu da target din su a yanzu