SHIRI NA MUSAMMAN MATSALAR MAL. MAGAWATA A SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA
Description
SHIRIN NA SAMMAN YA TATTAUNA IRIN WAINAR DA AKE TOYAWA A BAYAN FAGEN SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST, DA AMSA WASU DAGA CIKIN TAMBAYOYIN MASU KALLO A DANDALINMU NA YOUTUBE.#podcast #hausa #africa
BATUTUWAN SHIRIN:
00:00 BUDE SHIRIN
01:08 MANUFAR SHIRIN RUMFAR AFRIKA
07:36 YADDA AKE SHIRYA SHI, DA KUMA ZABEN BAKIN SHIRIN
08:50 TSARIN GUDANAR DA TATTAUNAWA DA BAKI A CIKIN SHIRIN12:24 YADDA AKE SAMUN BAKI
14:32 ME YASA KAKE TAMBAYOYIN KEKE-DA-KEKE?16:24 BANBANCIN TATTAUNAWA DA BAKI MALAMAI
17:23 NAU’UKAN TATTAUNAWA DA BAKI
18:48 MALAM MAGAWATA KA RAGE WASA, AMMA SHIRIN YANA KYAU
19:45 DALILIN SAKA RAHA A CIKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA
22:56 SOJOJIN BOYE A CIKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA
24:47 KALUBALEN BAYAN NADAN SHIRIN
28:33 ABUBUWAN DA AKE BUKATA DAGA MASU KALLO KO SAURAREN SHIRIN
32:18 HANYA MAFI SAUKI NA KALLO KO SAURAREN SHIRIN RUMFAR AFRIKA
33:47 FADIN RA’AYINKA BA TARE DA CIN MUTUNCI BA
36:34 MASU CI DA GUMIN RUMFAR AFRIKA A SOCIAL MEDIA
39:29 MUNA MARABA DA SHAWARWARINKU
41:06 TUSHEN PODCAST
43:00 GODIYA GA HUKUMAR AFRICA TV3
43:52 GODIYA TA MUSAMMAN GA BAKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA
45:27 MALAM MAGAWATA YANA GODIYA
49:44 SHIRIN DA YAFI JAN HANKALI
51:06 JERIN BAKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA A ZANGO NA 1 DA NA 2
54:38 SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA DA MANHAJAR SAURAREN SAUTI
56:41 LAMBAR YABON DA RUFE SHIRIN