Descubrir
ADPlusHausa | Podcast

ADPlusHausa | Podcast
Autor: ADPlusHausa | Podcast
Suscrito: 37Reproducido: 425Suscribirte
compartir
© ADPlusHausa | Podcast
Descripción
Sashen podcast na Afrika 🎙
Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.
Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.
70Â Episodes
Reverse
#hausa #podcast #interview Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a: hausaadp@gmail.com
A KARO NA FARKO A KAFOFIN YADA LABARAI, LABARIN MALAMIN DA AKA TSARE A GIDAN YARI NA TSAWON SHEKARA 3 A KAN TUHUMAR BOKO HARAM, KUMA ZA KU JI ABINDA YA FARU DAGA BAKIN SA.
TATTAUNAWA A KAN AIKIN AGENT MATSALOLINSA DA HANYOYIN MAGANCE SU, DA KUMA ALAKAR AGENT DA HUKUMAR JIN DADIN ALHAZAI TA NAJERIYA (NAHCON), TARE DA SHUGABAN KAMFANIN MAIKAHO TRAVEL AGENT, KANO.
SHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU
SHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU
WANNAN TATTANAWA ITACE IRINTA TA FARKO A SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST DA KOWANE ZAI SAMU BANGAREN DA YA DACE DA SHI A FANNI DABAN-DABAN NA RAYUWA, IYAYE MATA DA MAZA (TARBIYYA), MALLAMAN ADDINI, MALAMAN ISLAMIYYA, DALIBAN ILIMI, ‘YAN BOKO, MATASA, DA KUMA KUNGIYOYIN ADDINI (IZALA), BABBAN BAKON YA SHAHARA WAJAN BADA LAKANIN ADDU’A KO ME YASA YAKE YAWAN YIN HAKA?
BABBAN BAKONMU SHI NE: SHEIKH UTHMAN ABUBAKAR ABUL-HUSNAIN, MALAMAIN ADDNIN A KADUNA NAJERIYA, TARE DA MAI GABATARWA: DR. SANI MOUSSA MAGAWATA.
#podcast #hausa #kaduna #izala
BATUTUWAN SHIRIN:-
00:00 BUDE SHIRIN
01:56 GABATARWA
06:09 WANE NE MALAM SANI A MAJALINSIN MALAM?
27:45 A INA MALAM YA FARA KARATU, A INA YA TASO, ALAKARSA DA IYAYENSA?
01:06:21 BOKO DA KARATUN ADDINI
01:10:58 ZUWANA JAMI’AR AZHAR DA MAHAIFINA
01:20:48 MALAMAIN ADDINI BAYAN BOKO MAI ZURFI
01:23:09 ABIN DA YASA BAN DAMU DA KWALIN SHAHADA BA TA KARTUN ADDNI
01:26:24 FANNIN DA NAFI SO DA KWAREWA A ILIMIN ADDINI
01:30:00 MALAMAINA NA ZAURE DA NA YI KARATU SOSAI A WAJAN SU
01:36:17 MALAMAINA NA ZAURE DA NA TASIRANTU DA SU, WANE NE MALAM ALGARKAWI?
01:48:46 LITTAFIN DA NAFI SHAKUWA DA SHI
01:53:14 TUSHEN GINA INGANTACCIYAR TARBIYYA
02:02:38 MANHAJINA NA KOYARWA DA NA DA’AWA
02:06:56 SHAWARA GA KUNGIYOYI MASU FITA WA’AZIN KASA A GARURUWA
02:13:10 LITATAFAN DA MUKA SAUKE
02:15:55 WANE NE MAGAJIN MALAM A KARANTARWA?
02:24:51 KARANTARWA DA YI A AIKACE (ATTATBEEK)
02:27:23 USLUBIN BADA LABARAI A KARANTARWATA
02:35:03 ABIN DA YASA NAKE BADA LAKANIN ADDU’A
02:42:46 AYUKKAN DA MUKE YI A CIBIYARMU BAYAN KARANTARWA
02:44:37 TAMBAYAR DA TA GIRGIZANI
02:46:38 ALAKAR MALAMAI DA AL’UMMA
02:51:46 RUFE SHIRIN
SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA "TARE DA DR. MUHAMMAD TUKUR ADAM AL-MANAR", KU BIYO MU DON JI DA GANIN TATTAUNAWAR DA MUKA YI DA BABBAN BAKON NAMU A BANGARORI DABAN-DABAN NA RAYUWA KAMAR HAKA:- - ALAKAR KIWO DA JAGORANCIN MUTANE. - MATSALAR MANOMA DA MAKIYAYA. - HIJIRAR MALAMAI ZUWA WASU JAHOHIN DAGA JAHOHINSU NA ASALI. - ALAKAR SHI DA TSOHON GWAMNAN JIHAR KADUNA MALAM NASIRU EL-RUFA'I. - ALAKARSA DA KUNGIYAR IZALA TA JOS, ME YASA YA BAR GUNGIYAR DUK DA ITA TA RENE SHI? - MATSALAR AL-UMMA DA MASU JAGORANCI NA SIYASA. - MANHAJINSA NA KOYARWA DA KUMA DA'AWA. - AL-UMMA DA MALAMAI SUWAYE MASU LAIFI? - CIBIYAR AL-MANAR DA TASIRINTA A CIKIN JIHAR KADUNA…DS
#podcast #hausa #kaduna #izala
BUTUTUWAN SHIRIN:
00:00 BUDE SHIRIN
01:50 GABATARWA
04:31 YANAYIN ZAFI DA SANYI DA DAMANA, TASIRINSU A KARANTAWAR DA DA’AWA
10:30 KIWON DABBOBI, YA KARA MIN IYA JAGORANCIN MUTANE
38:00 ALAKAR MANOMI DA MAKIYAYI
48:20 HJIRAR MALAMAI DAGA JIHOHINSU ZUWA WASU JIHOHI, AMFANINSA DA ILLARSA
52:13 DALILIN DA YASA NA BAR IZALAR JOS...
01:05:01 A HAKA NAJE JAMI’AR MADINA DAGA JOS, DA KUMA RAYUWATA A MADINA
01:25:26 ASALIN SUNAN CIBIYAR AL-MANAR DA TARHIN KAFATA DA KUMA AYYUKANTA A KADUNA
01:30:27 TSARIN DA NA DAUKO NA GAYYATAR MALAMAI DUK WATA A CIBIYAR AL-MANAR
01:35:06 ALAKATA DA TSOHON GWAMAN MALAM EL’RUFA’I
01:38:25 ABINDA MINBIRI YAKE NUFI A WAJENA
01:39:27 ALAKAR MUTANE DA MALAMAI SUWAYE MASU LAIFI?
01:43:35 SHIN MALAM YANADA RUBUCE-RUBUCE
01:44:05 NASIHA ZUWA GA DALIBAN ILIMI
01:45:18 NASIHA ZUWA GA IYAYE
01:45:45 NASIHA ZUWA GA MAHUKUNTA ‘YAN SIYASA
01:46:34 RUFE SHIRIN
SHIRIN NA SAMMAN YA TATTAUNA IRIN WAINAR DA AKE TOYAWA A BAYAN FAGEN SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST, DA AMSA WASU DAGA CIKIN TAMBAYOYIN MASU KALLO A DANDALINMU NA YOUTUBE.#podcast #hausa #africa
BATUTUWAN SHIRIN:
00:00 BUDE SHIRIN
01:08 MANUFAR SHIRIN RUMFAR AFRIKA
07:36 YADDA AKE SHIRYA SHI, DA KUMA ZABEN BAKIN SHIRIN
08:50 TSARIN GUDANAR DA TATTAUNAWA DA BAKI A CIKIN SHIRIN12:24 YADDA AKE SAMUN BAKI
14:32 ME YASA KAKE TAMBAYOYIN KEKE-DA-KEKE?16:24 BANBANCIN TATTAUNAWA DA BAKI MALAMAI
17:23 NAU’UKAN TATTAUNAWA DA BAKI
18:48 MALAM MAGAWATA KA RAGE WASA, AMMA SHIRIN YANA KYAU
19:45 DALILIN SAKA RAHA A CIKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA
22:56 SOJOJIN BOYE A CIKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA
24:47 KALUBALEN BAYAN NADAN SHIRIN
28:33 ABUBUWAN DA AKE BUKATA DAGA MASU KALLO KO SAURAREN SHIRIN
32:18 HANYA MAFI SAUKI NA KALLO KO SAURAREN SHIRIN RUMFAR AFRIKA
33:47 FADIN RA’AYINKA BA TARE DA CIN MUTUNCI BA
36:34 MASU CI DA GUMIN RUMFAR AFRIKA A SOCIAL MEDIA
39:29 MUNA MARABA DA SHAWARWARINKU
41:06 TUSHEN PODCAST
43:00 GODIYA GA HUKUMAR AFRICA TV3
43:52 GODIYA TA MUSAMMAN GA BAKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA
45:27 MALAM MAGAWATA YANA GODIYA
49:44 SHIRIN DA YAFI JAN HANKALI
51:06 JERIN BAKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA A ZANGO NA 1 DA NA 2
54:38 SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA DA MANHAJAR SAURAREN SAUTI
56:41 LAMBAR YABON DA RUFE SHIRIN
MUN TATTAUNA BUTUTUWA MASU MAHIMMANCI DA SUKA SHAFI, GWAGWARMAYAR NEMAN ILIMI DA TA RAYUWA, MALAMAN JAMI’AR MADINA JIYA DA YAU, MALAMAN KAFOFIN SADA ZUMUNTA, ILIMI DA TARBIYYA, MU’AMALA DA WANDA KUKA SABA AKIDA KO ADDINI KO MAZAHABA, MALAMAI DA SIYASA DA ‘YAN SIYASA, ‘YAN SIYASA DA JAGORANCI NA GARI, MAFI GIRMAN MATSALOLIN ZAMNATAKEWAR AURE, MATSALAR TSARO A MAHANGAR MALAMAI, MASALLACIN SULTAN BELLO (TARIHINSA, TSARIN GUDANARWA, DA KUMA TASIRINSA A CIKIN AL’UMAR MUSULMI DAMA NAJERIYA DA YAMMACIN AFRIKA.
#podcast #arewa #interview #kaduna #islam #hausa
BATUTUWAN SHIRIN:
00:00 BUDE SHIRIN
01:40 SHINFIDA
06:06 TAKAITACCEN TARIHIN MALAM DA GWAGWARMAYAR NEMAN ILIMI, DA NA RAYUWA
56:05 TASIRIN JAMI’IAR MUSULUNCI TA MADINA A AL'UMMAR NAJERIYA
01:12:33 ASALIN KAFA MAKARANTAR ALBAYAN A JOS, SAU NAWA AKE KONA TA?
01:25:38 TASIRIN MALAMAN DA SUKA YI JAMI’AR MADINA JIYA DA YAU
01:32:47 MALAMAI DA MALUM-MALUM A SOSHIYAL MEDIYA
01:39:47 MATSALAR TARBIYYA DA ILIMI A KOYARWAR MALAMAI
01:42:25 YAUSHE ZAN YI MU’AMALA DA WANDA MUKA SABA DA SHI A ADDINI DA AKIDA DA MAZAHABA?
01:51:25 A WANE LOKACI NE MUSULMI ZAI YI WA DAN UWANSA MUSULMI INKARI KO RADDI?
02:04:13 YAUSHE MALAMI ZAI YI UZULA (YA KEBE) YA DENA MAGANA A KAN ABIN DA YA SHIFI AL’UMMAR MUSULMI
02:07:08 YAUSHE NE MALAMI ZAI KASANCE MAI FADA A JI A CIKIN AL’UMMA?
02:08:31 MAFI GIRMAN MATSALOLIN AL’UMMA A YAU TA BANGAREN ZAMANTAKEWAR AURE
02:26:10 HANYOYIN MAGNECE MATSALAR AURE BA TARE DA WANI NA 3 YA SHIGO BA
02:32:14 BUKUKUWAN AURENMU DA AL’ADUN TURAWA, DA TASIRINSU GA TARBIYYAR YARA DA AL’UMMA
02:40:17 HANYAR AMFANI DA WAYA DON SAMUN ZAMAN LAFIYA TSAKANIN MA’AURATA
02:45:02 MALAMAI DA SIYASA DA ‘YAN SIYASA
02:58:20 JAN HANKALI GA ‘YAN SIYASA, DON YIN JAGORANCI NA GARI
03:13:50 MATSALAR TSARO A MAHAGAR MALAMAI
03:22:21 MASALLACIN SULTAN BELLO, (TARIHI, TSARIN GUDANARWA DA KUMA TASIRINSA A CIKIN AL’UMAR MUSULMI DAMA NAJERIYA GABADAYA DA KUMA YANKIN YAMMACIN AFRIKA)
04:23:23 RUFE SHIRIN
MU TATTAUNA DA BABBAN BAKON NAMU A KAN BATUTUWA MASU MAHIMMANCI DA SUKA SHAFI SIYASAR MATASA A YAU, DA KUMA HANYOYIN CIGABAN MATASA DON IYA JAGORANCI NA GARI, HAKA MUN TATTAUNA DA BAKON NAMU A KAN KALUBALEN DA YA HADU DA SHI, DA NASARORIN DA YA SAMU A LOKACINDA YA TSAYA TAKARAR GWAMNA A JIHAR KADUNA A 2023, DA KUMA ILLAR SIYASAR UBAN GIDA GA MATASA.
------------------------
BATUTUWAN SHIRIN:
00:00 BUDE SHIRIN
00:02 MUKADDIMA
00:05 TAKAITACCEN TARIHIN BAKON SHIRIN
00:22 INDA NA YI KARATUN ADDINI
00:24 ME YASA MALAMAI BASA MARAWA ‘YAN UWANSU MALAMAI A SIYASA?
00:27 MATSALOLIN DA NA GANI A MA’AIKATUN DA NA RIKE NA GWAMNATI, MU SAMMAN HUKUMAR YAKI DA RASHAWA
00:50 DAMAR DA NA SAMU TA TSAYAWA TAKARAR GWAMANA
00:54 SABANIN DA MUKA SAMU DA MALAM NASIR AL’RUFA’I
01:01:20 ABINDA YA SA MUKA ZABI JAM’IYYAR PRP, 01:02:24 MANUFOFIN YAKIN NEMAN ZABENA
01:10:53 MASU TALLAFI MIN TA BAYAN FAGE
01:15:41 MATASA A YAKIN NEMAN ZABENA
01:20:10 MATSALAR SIYASAR MATASA DA JAGORANCIN AL’UMMA
01:30:38 SHAWARATA GA MASU ZANGA-ZANGA
01:35:25 MATSALAR ‘YAN SIYASA IDAN SUN SAMU MULKI
01:37:54 YAUSHE YA KAMATA MALAMAI SU NUNA WANDA YA KAMATA A ZABA?
01:43:03 ABIN DA YASA NA ZABI MATAIMAKI WANDA BA MUSULMI BA
01:47:55 SIYASAR UBAN GIDA AMFANINTA DA ILLOLINTA GA MATASA
02:06:03 DAN TAKARA DA BUKATUN MASU TALLAFA MASA
02:08:51 GA MANUFA MAI KYAU, AMMA HANYAR SAMUN TA BA TADA KYAU
02:11:03 SHIN MALAMAI ZA SU IYA JAGORANCI JAM’IYYA TA SIYASA?
02:13:33 ABUBUWAN DA NA KARU DA SU A TSAYAWA TA TAKARA
02:19:20 SHEKARA 25 DA KAFA DIMOKARADIYYA A NAJERIYA
02:22:19 MATAKAN MAGANCE MATSALAR TSARO IDAN NA ZAMA GWAMAN
02:28:18 RUFE SHIRIN
"TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI A NOMA" Ku kasance tare da mu a cikin Shirin Rumfar Africa Podcast na wannan makon tare da babban bako matashi masani akan Noma da Kiwo na zamani, mai bada shawara akan harkar Noma ga Ciboyoyin gwamnati da masu zaman kansu da ÆŠai-daikun Mutane.
Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci akan dukkanin abin da ya shafi Noma da Kiwo, don samun dubaru da shawarwari sai ku biya mu don jin tattaunawarmu tare da bakon namu, DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS).
SHIRIN YA TATTAUNA BATUN RITAYA
DAGA AIKI, MAHAMMINCIN SHIRI KAFIN LOKACIN YAZO, LOKACIN DA YA DACE MUTUM YA YI
RITAYA, MAHIMMACIN SAN’A GA MA’AIKACI DON RAGE DOGARO DA ALNASHI, SANNAN BAKON
YA YI BAYANIN YADDA YA KAMATA RAYUWA TA KASANCE BAYAN RITAYA.
BAKON SHIRIN: PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA, MALAMI A
JAMI’AR BUKI, KANO NAJERIYA, TARE DA NI NAKU DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI
MAI GABATARWA.
00:00 SHINFIDA
01:18 BUDE SHIRIN
05:48 KUDI DA ARZIKI
09:38 ME AKE NUFI DA RITAYA?
13:27 HANYOYIN SAMUN KARIN ALBASHI
15:58 MAFI YAWAN MA’AIKATA DA ABASHI SUKE FARA
AIKI
17:12 DUBARUN BUNKASA ALBASHI
21:32 MA’AIKATU MASU ZAMAN KASU DA MA’AIKACI
26:27 MA’AIKATAN GWAMNATI DA KUDIN FENSHO
31:04 DABARUN JUYA ALBASHI DON BUNKASA SHI
37:11 HADA AIKI BIYU GA MA’AIKACI DON RAGE
YAWAN CIN BASHI
41:35 MAHIMMANCIN KOYAWA IYALI SANA’A GA MA’AIKACI
42:46 FARGABAR ZUWAN RITAYA GA MA’AIKATA
44:58 SHIN MA’AIKACI A MATSAYIN BAWA YAKE?
48:44 RASHIN ALBASHI MAI KYAU, SHI KE KAWO
RASHIN GASKIYA
53:40 BIYAN BASHI KO AMFANI DA ALBASHI TA
HANYAR SARRAFA SHI
01:00:47 SHAWAR GA MA’AIKATAN KAMFANI MASU ZAMAN
KAN SU
01:06:39 MATSAYIN FENSHO GA MA’AIKICI
01:09:16 MATSAYIN MA’AIKACIN DA YA RASU
01:10:29 KAR KA JIRA KUDIN RITAYA DON FARA
KASUWANCI
01:12:05 TSARI MAFI KYAU DON INGANTA RAYUWAR MA’AIKACI
01:15:43 RAYUWA BAYAN RITAYA
01:20:16 MATSALAR RASHIN BAYAR DA KUDIN FENSHO
CIKIN LOKACI
01:22:42 BABBAR SHAWAR GA MA’IKATA
01:25:55 RUFE SHIRIN
SHIRIN YA TATTAUNA BATUN SHIRYA FINA-FINAN HAUSA, MATSALAR JAGORANCI, INGANTA AIKI, JARUMAI MASU TAKA RAWA A FINA-FINAI, JARUMAI DA SHIGA SIYASA, INGANCI DA KARFIN TASIRIN LABARI, KARFIN FADA AJI NA HUKAMAR TACE FINA-FINAI HAUSA, SHAWARWARIN JARUMIN GA ABOKAN AIKIN SA, DAMA WASU BATUTUWA DA AKA TATTAUNA A CIKIN SHIRIN, TARE BAKON SHIRIN: ALI RABI’U ALI (DADDY) JARUMI, MAI DAUKAR NAUYI A MASANA’ANTAR SHIRYA FINA-FINAI TA KANNYWOOD, TARE DA NI MAI GABATARWA: DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI.#hausa #podcast #kannywood
"Abin da nayi a Noma, Na samu KuÉ—i" Ku kasance tare da mu a cikin Shirin Rumfar Africa Podcast na wannan makon tare da babban bako matashi masani akan Noma da Kiwo na zamani, mai bada shawara akan harkar Noma ga Ciboyoyin gwamnati da masu zaman kansu da ÆŠai-daikun Mutane.
Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci akan dukkanin abin da ya shafi Noma da Kiwo, don samun dubaru da shawarwari sai ku biya mu don jin tattaunawarmu tare da bakon namu, DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS).
Ma sha Allah Allah ya saka da alkhairi
sai dai zamu su ace Mallam ya karasa bayani akan yanda ake noman duya da Dankali etc, a gida
Allah ya Saka was Mallam da alkairi mun amfana kwarai da gaske
Aslm muna wa bakwanmu gudiya da kuma wanna rumfar, Allah ya saka da alkairi
Masha Allah malamai da masu hada shirye shiryemuna gudiya sai dai don Allah muna fatan a gayyatu sheikh Abdullahi balalau yayi mana bayani akan tarihin kungiyan izala dakuma tsarinsu da target din su a yanzu
Ma sha Allah ma sha Allah