Shirin Safe 0500 UTC (30:00) - Satumba 04, 2025
Update: 2025-09-04
Description
Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu na gabatar da wasu shirye-shirye kamar Noma da Lafiya Uwar Jiki.
Comments
In Channel