DiscoverHausaRadio.netBBC Hausa Shirin Rana (Thu Feb 14th 2019)
BBC Hausa Shirin Rana (Thu Feb 14th 2019)

BBC Hausa Shirin Rana (Thu Feb 14th 2019)

Update: 2019-02-14
Share

Description

BBC Hausa Shirin Rana (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]



  1. Hosts: Sulaiman Ibrahim Katsina

  2. Nigeria Elections 2019:

    1. A yau ne a Najeriya aka shirya soma rarraba kayan aiki don zaɓen shugaban ƙasa da ke tafe ranar Asabar.

    2. Suma masu sa ido, sun buɗe sansaninsu a yau.

    3. Wani kuma, wanda da alama ya fi kowa niyar zaɓen, tun jiya ya isa rumfar zaɓen. Inda yake shirin yin kwanaki uku yana jira kafin a soma kaɗa ƙuri'a."Tun jiya, ƙarfe goma sha ɗaya da rabi (11:30 ) na bar gida na. Na tattara kayana, na zo na zauna. Zan yi alƙawari kwana uku.



  3. EU: Tarayar Turai ta kammala wani tsari na wata doka, wadda ta shafi haƙƙin mallaka a intanet. Sai dai, akwai masu ƙorafi akan haka. Za mu ji ko su wanene.

  4. Labarin wasanni (sports).

Comments 
00:00
00:00
x

0.5x

0.8x

1.0x

1.25x

1.5x

2.0x

3.0x

Sleep Timer

Off

End of Episode

5 Minutes

10 Minutes

15 Minutes

30 Minutes

45 Minutes

60 Minutes

120 Minutes

BBC Hausa Shirin Rana (Thu Feb 14th 2019)

BBC Hausa Shirin Rana (Thu Feb 14th 2019)

HausaRadio.net