DiscoverHausaRadio.netRFI Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin 07h00 Asabar 2019.05.18
RFI Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin 07h00 Asabar 2019.05.18

RFI Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin 07h00 Asabar 2019.05.18

Update: 2019-05-18
Share

Description

Host (mai gabatarwa): Abdullahi Isa  1. K'asashe masu k'arfin tattalin arziki da aka sani da G7 sun gudanar da taro a birnin Paris, taro da ya mayar da hankali zuwa ga batutuwan da suka shafi kiwon lafiya.

  2. Yayin da gwamnatin k'asar Venezuela da kuma 'yan adawa da ke cigaba da kai ruwa rana suka soma tattaunawa a Norway.

  3. Za ku ji cewa shafin sada zumunta na Facebook ya san da rusar wasu shafuka 216 na k'arya wadanda ake amfani da su domin rubuta kalamai ko kuma batutuwa da ba su dace ba zuwa wasu k'asashe.

  4. DRC: Gabbacin jamhuriyar demokradiyar Kongo a jiya Juma'a, har an fuskanci bori da ya kai ga rasa ran wani d'alibi mai shekaru sha biyu.

  5. Idan da sauran lokaci, da labaran wasanni (sports news). Read more at http://bit.ly/RFIHausa07h00Sat20190518

Comments 
Download from Google Play
Download from App Store
00:00
00:00
x

0.5x

0.8x

1.0x

1.25x

1.5x

2.0x

3.0x

Sleep Timer

Off

End of Episode

5 Minutes

10 Minutes

15 Minutes

30 Minutes

45 Minutes

60 Minutes

120 Minutes

RFI Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin 07h00 Asabar 2019.05.18

RFI Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin 07h00 Asabar 2019.05.18

HausaRadio.net