DiscoverHausaRadio.netVOA Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019)
VOA Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019)

VOA Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019)

Update: 2019-02-14
Share

Description

VOA Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]  1. Hosts: Muhammad Hafiz Baballe, Ibrahim Ka-Almasih Garba.

  2. USA, Iran: Amurka tana tuhumar wata tsohuwar jami'ar sojan samanta wadda ta canja sheƙa zuwa ɓangaren Iran da yin mata leƙan asiri.

  3. USA: Shugaban Amurka Donald Trump ya ce har yanzu bai tsaida shawarar rattaba hannu ko a'a kan ƙudurin bai ɗaya da jam'iyyu suka cimma ba wanda ya tanadi kuɗin gina katanga.

  4. USA: Majalisar wakilan Amurka mai rinjayin 'yan Democrats, ta kaɗa kuri'ar rage tallafin soji da Amurka ke baiwa gamayyar sojojin da Saudiya ke jagoranta a yaƙin Yemen.

  5. Nigeria Elections 2019: Manyan 'yan takarar shugabancin Najeriya, sun sake jaddada yarjejeniyar zaman lafiya da aka ƙulla.

  6. Nigeria: Gwamnar jihar Borno, Kashim Shettima, ya tsallake rijiya da baya a ƙauyen Lugumanu*."Mu mun ɗauka sojoji ne, ashe ba sojoji ba ne. Suna da kayan sarki kuma dukansu sun more..."

  7. Ba shirin Domin Iyali.

Comments 
Download from Google Play
Download from App Store
00:00
00:00
x

0.5x

0.8x

1.0x

1.25x

1.5x

2.0x

3.0x

Sleep Timer

Off

End of Episode

5 Minutes

10 Minutes

15 Minutes

30 Minutes

45 Minutes

60 Minutes

120 Minutes

VOA Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019)

VOA Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019)

HausaRadio.net