DiscoverHausaRadio.netBBC Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019)
BBC Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019)

BBC Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019)

Update: 2019-02-14
Share

Description

BBC Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]  1. Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi

  2. Nigeria: A Najeriya, an kai wa waɗansu tagwayen hare-hare kan ayarin gwamnan jihar Borno a lokacin yaƙin neman zaɓe a garin Gamboru.

  3. Nigeria Elections 2019: Jam'iyar PDP ta zargi gwamnatin APC da yi mata kwitingila na hana ta yin filin yin taro a Abuja: "Gashi bayan mun yi gangamin mutane, daga ko'ina sun taho, har da masu hawan jakuna da dawakai. Da muka je, muka tarar an sa kwaɗo, an hana." Sai dai kuma, ana ta ɓangaren, APC ta musanta wannan zargin: "Na farko dai, fili na gwamnati ne kuma na tabbata akwai ƙa'idoji wadda ake bi. Maganar cewa wai yau an hana su taro domin wani abu... tsoron faɗuwa ne, shi ya sa suke neman duk ta hanyar da za'a bi a tayar da hankali."

  4. Sudan: BBC ta bankaɗo wani wuri da ake tsare masu zanga-zangar ƙin jinin gwamnati tare da azabtar da su a ƙasar Sudan.

  5. Taƙaitaccen labarin wasanni.

Comments 
Download from Google Play
Download from App Store
00:00
00:00
x

0.5x

0.8x

1.0x

1.25x

1.5x

2.0x

3.0x

Sleep Timer

Off

End of Episode

5 Minutes

10 Minutes

15 Minutes

30 Minutes

45 Minutes

60 Minutes

120 Minutes

BBC Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019)

BBC Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019)

HausaRadio.net