Dwonload Wakar umar M Sharif Asma’u
Update: 2018-09-04
2
Description

Dwonload Wakar umar M Sharif Asma’u
Asalam maziyar ta wannan shafi a kokarin mu na nishadantar daku kullum a yau ma mun kawo muku sabuwar wakar umar m sharif asamau.
Ga kadan daga baitocin wakar:-
Asamau mau ina ki ke gani
eh asamu mau kece tauraruwa
kin kece rai ni
asmau sannu masoyiyata kece
ba wacce nake so sai ke
ni kai ne nawa bana chaanzawa ko zayi mini duka
ku Kasanece damu domin samun sababin wakokiin da suka shafi hausa da na Hip-pop
Comments
In Channel