Umar M Sharif Sarina new Song
Update: 2018-12-02
Description

Sabuwar wakar Umar M Shareef mai suna ” Sarina ” gaskiya wakar tayi dadi sosai gareku masoya domin nishadantar daku kawai.
Wannan wakar takai Shekar daya kenan da bugata sai jiya aka saketa.
Lyrics: Umar M Shareef
Producer: Selebobo
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ba abindai soyayya
– Sarina sarina sarinah
– Nayi mafarki munyo aure
– Mundaina tadi cikin zaure
– Kowa ya shaida harnun tare
Comments
In Channel