Wakar Umar M Sharif-Hafeez
Update: 2018-12-26
Description

Wakar Umar M Sharif-Hafeez, sabuwar wakar sharraren Mawakin nan kenan wato umar m sharif wanda yayi shura wajen wakokin soyayya ya sake zabgo wata sabuwar wakar,Abdul D One da dai sauran su.
wannan waka dai ta hafezz ta zo a cikin wani kundin mawaka mai suna zan Rayu dake wanda ya na dauki da wakokin mawaka kamar irin su Nura M inuwa,Hussaini danko,kairat,
Kuma wannan wakokin insha Allahu Zamu kawo Kundin SU Duk Nan ba da dadewaba.
<figure class="wp-block-audio"></figure>
<figure class="wp-block-embed-youtube wp-block-embed is-type-video is-provider-youtube wp-embed-aspect-4-3 wp-has-aspect-ratio">
Comments
In Channel