Umar M Sharif-Haduwa
Update: 2018-12-26
Description

Umar M Sharif-Haduwa,sabuwar wakar umar m sharif ta cikin kundin Zan Rayu dake kenan mai suna Haduwa:-
Haduwar mu ta sa farin ciki a raina
yanzu ke kadai nake raayi
na tsaya dake a so
jaruma yanzu ke ka dai na zaba
hankali yana kanki jaruma shi kadai ya isheni alfahari.
<figure class="wp-block-audio"></figure>
Kalli Wani Rashin kunya Da waddan nan mata Sukeyi
<figure class="wp-block-embed-youtube wp-block-embed is-type-video is-provider-youtube wp-embed-aspect-4-3 wp-has-aspect-ratio">
Kasance Da Wannan Shafi Domin Samun Sababbin wakokin Hausa Da Na Hip pop
Comments
In Channel