DiscoverIlimi Hasken RayuwaƘalubalen da shirin amfani da harshen Uwa a makarantun Najeriya ke fuskanta
Ƙalubalen da shirin amfani da harshen Uwa a makarantun Najeriya ke fuskanta

Ƙalubalen da shirin amfani da harshen Uwa a makarantun Najeriya ke fuskanta

Update: 2025-08-12
Share

Description

Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' a wannan makon ya mayar hankali ne akan makomar amfani da harshen uwa a makarantun Najeriya, inda ya yi dubi da cigaba da kuma akasi. Masana dai sun tofa albarkacin bakinsu akai.

Tun bayan da gwamnatin Najeriya ta shelantar fara amfani da  harshen uwa wajen bayar da ilimi musamman a matakin farko, masana da masharhanta suka fara sharhi kan ƙalubalen da shirin zai iya fuskanta idan aka fara aiwatar da shi.

Comments 
In Channel
loading
00:00
00:00
x

0.5x

0.8x

1.0x

1.25x

1.5x

2.0x

3.0x

Sleep Timer

Off

End of Episode

5 Minutes

10 Minutes

15 Minutes

30 Minutes

45 Minutes

60 Minutes

120 Minutes

Ƙalubalen da shirin amfani da harshen Uwa a makarantun Najeriya ke fuskanta

Ƙalubalen da shirin amfani da harshen Uwa a makarantun Najeriya ke fuskanta

RFI Hausa