DiscoverMu Zagaya DuniyaShirin ƙarin albashin masu riƙe da muƙaman siyasa a Najeriya ya bar baya da ƙura
Shirin ƙarin albashin masu riƙe da muƙaman siyasa a Najeriya ya bar baya da ƙura

Shirin ƙarin albashin masu riƙe da muƙaman siyasa a Najeriya ya bar baya da ƙura

Update: 2025-09-13
Share

Description

A karon farko gwamnatin Najeriya ta hannun hukumarta da ke kula da sufurin jiragen ruwa a koguna ko kuma cikin gida, ta shelanta haramta jigilar duk wani jirgi ko kwale-kwale da ba a yi wa rijista da gwamnati ba, Ghana ta karɓi baƙi ‘yan Afirka ta yamma, waɗanda gwamnatin Amurka ta taso ƙeyarsu a ƙarƙashin shirin shugaba Donald Trump na korar baƙin-haure, wasu kenan daga cikin manyan labarun makon jiya da Nura Ado Suleiman zai kawo muku a cikin shirin Mu zagaya Duniya..

Latsa alamar sauti don sauraron shirin..........

Comments 
In Channel
loading
00:00
00:00
x

0.5x

0.8x

1.0x

1.25x

1.5x

2.0x

3.0x

Sleep Timer

Off

End of Episode

5 Minutes

10 Minutes

15 Minutes

30 Minutes

45 Minutes

60 Minutes

120 Minutes

Shirin ƙarin albashin masu riƙe da muƙaman siyasa a Najeriya ya bar baya da ƙura

Shirin ƙarin albashin masu riƙe da muƙaman siyasa a Najeriya ya bar baya da ƙura

RFI Hausa